<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>529</hymn_number>
<title>Ubangijimu Mai Yawan Ƙamna LW529</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ubangijimu mai yawan ƙamna
 Wanda ya sabko domin pansarmu
 Yana kira da murya mai ƙarfi
 Karɓi ceto yanzu.

[V2]
 KORUS
 Karɓi ceto yanzu, yanzu
 Karɓi ceto yanzu, yanzu
 Ko kana cin alwashi na gobe
 Gobe ba naka ba.

[V3]
 2) Yana neman mu da so da yarda
 Idan ka kyale za ka ƙone kwa
 Yesu kaɗai ne Mai Ceton duniya
 Karɓi ceto yanzu.
 Korus

[V4]
 3) Adini ba za ya cece ka ba,
 Kuɗinka ba za ya cece ka ba
 Yesu kaɗai ne Mai Ceton duniya
 Karɓi ceto yanzu.
 Korus

[V5]
 4) Ƴan duniya, ku falka daga barci
 Ku karɓi Mai Cetonmu tun yanzu
 Za ya ba kiu rai na har abada
 Karɓi ceto yabnzu.
 Korus</lyrics>
</song>